Romawa 8:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Amma in Kiristi yana a cikinku, jikinku matacce ne saboda zunubi, duk da haka ruhunku yana a raye saboda adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 In kuwa Almasihu yana a zuciyarku, ba ruwan jikinku da zunubi ke nan, Ruhu kuwa rai ne a gare ku saboda kun sami adalcin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |