Romawa 7:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Gama sa’ad da halin mutuntaka yake mulkinmu, sha’awace-sha’awacen zunubi waɗanda dokar ta zuga sun yi ta aiki a jikunanmu, don mu ba da amfani wa mutuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Ai, dā sa'ad da muke zaman halin mutuntaka, muguwar sha'awa wadda faɗakarwar Shari'a take sa a yi, ita take aiki a gaɓoɓinmu, tă wurin haddasa mutuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |