Romawa 6:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 In kuwa mun zama ɗaya tare da shi haka a cikin mutuwarsa, tabbatacce mu ma za mu zama ɗaya tare da shi cikin tashinsa daga matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Tun da yake mun zama ɗaya da shi wajen kwatancin mutuwarsa, ashe kuwa, za mu zama ɗaya ma a wajen tashinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |