Romawa 6:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Ko ba ku sani ba cewa dukanmu da aka yi wa baftisma a cikin Kiristi Yesu an yi mana baftismar ne zuwa cikin mutuwarsa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Ashe, ba ku sani ba duk ɗaukacinmu da aka yi wa baftisma a cikin Almasihu Yesu, a cikin mutuwarsa aka yi mana baftismar ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |