Romawa 6:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Amma a yanzu da aka ’yantar da ku daga zunubi kuka kuma zama bayi ga Allah, ribar da kuka samu tana kai ga zaman tsarki, ƙarshenta kuwa rai madawwami ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Amma a yanzu da aka 'yanta ku daga bautar zunubi, kun zama bayin Allah, sakamakonku shi ne tsarkakewa, ƙarshenta kuwa rai madawwami ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |