Romawa 6:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Amma godiya ga Allah don ko da yake a dā ku bayi ne ga ikon zunubi, da dukan zuciyarku kun yi biyayya ga irin koyarwar da aka danƙa muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Amma godiya tā tabbata ga Allah, ko da yake dā can ku bayin zunubi ne, a yanzu kam kuna biyayya da zuciya ɗaya ga irin koyarwar nan da aka yi muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |