Romawa 5:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Da yake yanzu mun sami zama marasa laifi ta wurin jininsa, ashe kuwa za a cece mu daga fushin Allah ta wurinsa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 To, tun da yake a yanzu an kuɓutar da mu ta wurin jininsa, ashe kuwa, ta wurinsa za mu fi samun kārewa daga fushin Allah ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |