Romawa 5:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Gama kamar yadda ta wurin rashin biyayyar mutum guda, mutane masu yawa suka zama masu zunubi, haka kuma ta wurin biyayyar mutum guda, mutane da yawa za su zama masu adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Kamar yadda masu ɗumbun yawa suka zama masu zunubi ta wurin rashin biyayyar mutum ɗaya, haka kuma ta wurin biyayyar Mutum ɗaya za a mai da masu ɗumbun yawa masu adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |