Romawa 5:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Ba ma haka yake kawai ba, har muna farin ciki da Allah ta wurin Ubangijinmu Yesu Kiristi, wanda ta wurinsa yanzu muka sami sulhu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Banda haka ma, har muna fariya da Allah ta wurin Ubangijinmu Yesu Almasihu, wanda ta wurinsa ne muka sami sulhun nan a yanzu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |