Romawa 5:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Saboda haka, da yake an same mu marasa laifi ta wurin bangaskiya, muna da salama tare da Allah ta wurin Ubangijinmu Yesu Kiristi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 To, da yake mu kuɓutattu ne ta wurin bangaskiya, muna da salama ke nan a gun Allah, ta wurin Ubangijinmu Yesu Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |