Romawa 4:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 In fa da gaske ne Ibrahim ya sami kuɓuta ta wurin ayyuka, yana da abin da zai yin taƙama da shi ke nan, amma ba a gaban Allah ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Gama in da Ibrahim ya sami kuɓuta ta aikinsa na lada, ashe kuwa, yana da abin yin taƙama ke nan, amma fa ba a gaban Allah ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |