Romawa 3:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 To, me za mu ce ke nan? Mun fi su ke nan? Ina, ko kaɗan! Mun riga mun zartar cewa da Yahudawa da Al’ummai duk suna a ƙarƙarshin zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 To, ƙaƙa? Mu Yahudawa mun fi sauran ne? A'a, ko kaɗan! Don dā ma mun ɗora wa Yahudawa da al'ummai laifi, cewa dukkansu zunubi yana iko da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |