Romawa 3:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 To, me za mu yi taƙama a kai? Babu wani abin da zamu yi taƙama a kai. A kan wace ƙa’ida ce za mu yi taƙama? Ta hanyar bin doka ne? A’a, sai dai ta wurin bangaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 To, ina kuma fariyarmu ta shiga? Ina kuwa! Ta wace hanya aka kawar da ita? Ta aikin lada? A'a, sai dai ta hanyar bangaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |