Romawa 3:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 ya yi haka domin yă nuna adalcinsa a wannan lokaci, saboda yă zama mai adalci da mai kuɓutar da waɗanda suke ba da gaskiya a cikin Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 domin a nuna adalcinsa a wannan zamani, wato a bayyana shi kansa mai adalci ne, mai kuɓutar da duk mai gaskatawa da Yesu kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |