Romawa 3:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Duk sun kauce gaba ɗaya, sun zama marasa amfani; babu wani mai aikata nagarta, babu ko ɗaya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Duk sun bauɗe, sun zama marasa amfani baki ɗaya, Babu wani mai aiki nagari, babu kam, ko da guda ɗaya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |