Romawa 2:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Amma saboda taurinkanka da zuciyarka marar tuba, kana tara wa kanka fushi a ranar fushin Allah, sa’ad da za a bayyana hukuncinsa mai adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Amma ga shi, saboda ƙeƙasasshiyar zuciyarka marar tuba, kana nema wa kanka fushin Allah a ranar fushi, sa'ad da za a bayyana hukuncin Allah macancani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |