Romawa 2:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 To, da yake sun nuna cewa abubuwan da dokar take bukata suna a rubuce a zukatansu, lamirinsu yana kuma ba da shaida, tunaninsu kuwa yanzu yana zarginsu ko kuma yana kāre su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Ayyukansu sun nuna, cewa abin da Shari'a ta umarta a rubuce yake a cikin zukatansu, lamirinsu kuwa yana shaidawa, tunaninsu kuwa yana zarginsu, ko kuma yana kāre su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |