Romawa 16:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Allah na salama zai tattake Shaiɗan ba da daɗewa ba yă kuma sa shi a ƙarƙashin sawunku. Alherin Ubangijinmu Yesu kuma yă kasance tare da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Allah mai ba da salama kuwa, zai sa ku tattake Shaiɗan da hanzari. Alherin Ubangijinmu Yesu Almasihu yă tabbata a gare ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |