Romawa 16:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Kowa ya riga ya ji game da biyayyarku, don haka ina cike da farin ciki game da ku; amma ina so ku zama masu hikima game da abin da yake nagari, ku kuma zama marasa laifi ga abin da yake mugu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Amma ku kam, ai, kowa ya san biyayyarku, shi ya sa nake farin ciki da ku. Sai dai ina so ku gwanance da abin da yake nagari, amma ya zama ba ruwanku da mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |