Romawa 15:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Gama duk abin da aka rubuta a dā an rubuta ne domin yă koya mana, don ta wurin jimrewa da kuma ƙarfafawar Nassosi mu kasance da bege. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ai, duk abin da aka rubuta tun dā, an rubuta shi ne domin a koya mana, domin mu ɗore a cikin sa zuciyar nan tamu ta wurin haƙuri da ta'aziyyar da Littattafai suke yi mana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |