Romawa 15:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Saboda haka in na kammala wannan aiki na kuma tabbata cewa sun karɓi wannan amfani, zan tafi Sifen in kuma ziyarce ku a hanyata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 In kuwa na gama wannan, na kuma danƙa musu wannan taimako lafiya, sai in bi ta kanku zuwa ƙasar Asbaniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |