Romawa 15:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 ta wurin ikon alamu da ayyukan banmamaki, da kuma ikon Ruhun Allah. Ta haka daga Urushalima har yă zuwa kewayen Illirikum, na yi wa’azin bisharar Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 ta wurin ikon mu'ujizai, da abubuwan al'ajabai, da kuma ta wurin ikon Ruhun, har dai daga Urushalima da kewayenta, har zuwa Ilirikun, na yi bisharar Almasihu a ko'ina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |