Romawa 15:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Ni kaina na tabbata, ’yan’uwana, cewa ku kanku kuna cike da kirki, cikakku cikin sani da kuma ƙwararru don yin wa juna gargaɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Ya 'yan'uwana, ni ma da kaina na amince da ku, cewa ku da kanku masu nagarta ne ƙwarai da gaske, masu cikakken sani, kun kuma isa ku gargaɗi juna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |