Romawa 15:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Bari Allah na bege yă cika ku da matuƙar farin ciki da salama yayinda kuke dogara gare shi, domin ku yalwata cikin bege ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Allah mai kawo sa zuciya, yă cika ku da matuƙar farin ciki da salama saboda bangaskiyarku, domin ku yi matuƙar sa zuciya ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |