Romawa 14:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Amma wanda yake da shakka yakan jawo wa kansa hukunci ne in ya ci, domin yana ci ne ba bisa ga bangaskiya ba; kuma duk abin da bai zo daga bangaskiya ba zunubi ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Wanda yake shakka, amma kuwa ya ci, ya sani ya yi laifi ke nan, domin ba da bangaskiya ya ci ba. Duk abin da ba na bangaskiya ba ne, zunubi ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |