Romawa 14:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Saboda haka bari mu daina ba wa juna laifi. A maimakon, sai kowa yă yi niyya ba zai sa dutsen tuntuɓe ko abin sa fāɗuwa a hanyar ɗan’uwansa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Saboda haka kada mu ƙara ganin laifin juna, gara mu ƙudura, don kada kowannenmu yă zama sanadin tuntuɓe ko faɗuwa ga ɗan'uwansa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |