Romawa 12:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 A maimakon haka, “In abokin gābanka yana jin yunwa, ka ciyar da shi; in yana jin ƙishirwa, ka ba shi ruwan sha. Ta yin haka, za ka tara garwashin wuta a kansa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Har ma “in maƙiyinka yana jin yunwa, sai ka ci da shi. In yana jin ƙishirwa, ka shayar da shi. Don ta haka ne za ka tula garwashin wuta a kansa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |