Romawa 12:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Kada ku yi ramuwa, abokaina, sai dai ku bar wa Allah. Gama a rubuce yake cewa, “Ramuwa tawa ce; zan kuwa sāka,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Ya ku ƙaunatattuna, kada ku ku yi ramuwa, sai dai ku bar wa fushin Allah. Domin a rubuce yake cewa, “Ramuwa tawa ce, ni zan saka, in ji Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |