Romawa 12:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ku ba da kanku ga juna cikin ƙauna irin ta ’yan’uwa. Kowa yă yi ƙoƙari wajen girmama wani fiye da kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 A game da ƙaunar 'yan'uwa kuwa, ku ƙaunaci juna gaya. A wajen ba da girma, kowa yă riga ba ɗan'uwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |