Romawa 11:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 To, sai me? Abin da Isra’ila suka nema da himma ba su samu ba, amma zaɓaɓɓun suka samu. Sauran suka taurare, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 To, yaya ke nan? Ashe, abin da Isra'ila take nema, ba su samu ba ke nan, amma zaɓaɓɓun nan sun samu, sauran kuwa sun taurare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |