Romawa 11:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 “Ya Ubangiji, sun karkashe annabawanka suka kuma rurrushe bagadanka; ni kaɗai na ragu, suna kuma neman raina”? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 “Ya Ubangiji, sun karkashe annabawanka, sun rurrushe bagadanka na hadaya. Ni kaɗai ne na ragu, suna kuwa neman raina.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |