Romawa 11:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Haka yake. Amma an sassare su ne saboda rashin bangaskiya, kai kuma kana tsaye ta wurin bangaskiya. Kada ka yi taƙama, sai dai ka ji tsoro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Hakika haka ne, amma saboda rashin bangaskiyarsu ne aka sare su, kai kuwa saboda bangaskiyarka ne kake kafe. Kada fa ka nuna alfarma, sai dai ka ji tsoron Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |