Romawa 1:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Da yake ba su yi tunani cewa ya dace su riƙe sanin Allah da suke da shi ba, sai ya yashe su ga tunanin banza da wofi, su aikata abin da bai kamata a yi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 Tun da yake sun ƙi su yarda su san Allah, Allah ya sallama su ga halin banza, su aikata abin kunya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |