Romawa 1:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Saboda wannan, Allah ya yashe su ga sha’awace-sha’awacensu masu banƙyama. Har matansu suka sauya daga haɗuwar mace da miji wadda ita ce daidai bisa ga halitta zuwa haɗuwa da ’yan’uwansu mata wadda ba daidai ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Don haka Allah ya sallama su ga mugayen sha'awace-sha'awace masu banƙyama, har matansu suka sauya ɗabi'arsu ta halal, da wadda take ta haram. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |