Romawa 1:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Sun sauya gaskiyar Allah da ƙarya, suka kuma yi wa abubuwan da aka halitta sujada suna bauta musu a maimakon Mahalicci, wanda ake yabo har abada. Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 saboda sun sauya gaskiyar Allah da ƙarya, har yi wa halitta ibada, sun kuma bauta mata, sun ƙi su yi wa Mahalicci, shi wanda yabo ya tabbata a gare shi har abada. Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |