Nehemiya 9:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Shekaru masu yawa ka yi haƙuri da su. Ta wurin Ruhunka ka gargaɗe su ta wurin annabawa. Duk da haka ba su kasa kunne ba, saboda haka ka miƙa su ga maƙwabtansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 “Ka yi haƙuri da su shekaru da yawa, ka gargaɗe su, Annabawanka sun yi musu magana, amma sun toshe kunne. Saboda haka ka sa waɗansu al'ummai su mallaki jama'arka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |