Nehemiya 9:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 “Amma nan da nan, da suka sami hutu, sai suka sāke aikata abin da yake mugu a idonka. Sai ka yashe su ga hannun abokan gābansu don su yi mulki a kansu. Sa’ad da suka yi kuka kuma gare ka, ka ji daga sama, cikin jinƙanka kuma ka fisshe su sau da sau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 Sa'ad da zaman salama ya komo, sai kuma su yi zunubi, Kai kuma sai ka bar abokan gabansu su ci su. Duk da haka idan sun tuba, suka roƙe ka ka cece su, Kakan ji daga Sama, sau da yawa, Ka cece su da jinƙanka mai yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |