Nehemiya 9:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 “Saboda jinƙanka mai girma, ba ka yashe su a hamada ba. Da rana, ginshiƙin girgije bai daina bishe su a hanyarsu ba, da dare kuma ginshiƙin wuta bai daina haskakawa a hanyar da za su bi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Amma ba ka rabu da su a hamada ba, Saboda jinƙanka mai girma ne. Ba ka kuwa kawar da girgije da wuta ba, Waɗanda suke nuna musu hanya dare da rana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |