Nehemiya 9:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 “Ka sauko a kan Dutsen Sinai; ka yi musu magana daga sama. Ka ba su ƙa’idodi da dokokin da suke masu adalci da kuma daidai, ka ba su farillai da umarnai da suke da kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Ka kuma sauka a bisa Dutsen Sinai, Ka yi magana da jama'arka a can, Ka ba su ka'idodin da suka dace, Da dokoki, da kyakkyawar koyarwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |