Nehemiya 9:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 A rana ta ashirin da huɗu ga watan nan, Isra’ilawa suka taru, suna yin azumi, suna sa rigunan makoki, suna kuma zuba toka a kansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 A rana ta ashirin da huɗu ga watan nan, sai jama'ar Isra'ila suka taru, suna azumi, suna saye da tufafin makoki, suna zuba toka a kansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |