Nehemiya 8:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Suka tarar a rubuce a cikin Doka wadda Ubangiji ya umarta ta wurin Musa, cewa Isra’ilawa su zauna a bukkoki a lokaci bikin watan bakwai အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Sai suka iske an rubuta a cikin dokokin da Ubangiji ya umarta ta hannun Musa, cewa sai jama'ar Isra'ila su zauna a bukkoki a lokacin idi na watan bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |