Nehemiya 7:65 - Sabon Rai Don Kowa 202065 Sai gwamna ya umarce su kada su ci wani abinci mafi tsarki, sai akwai firist da zai nemi nufin Ubangiji ta wurin Urim da Tummim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki65 Sai mai mulki ya faɗa musu kada su ci abinci mafi tsarki, sai an sami firist wanda zai yi tambaya ta wurin Urim da Tummin tukuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |