Nehemiya 7:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Waɗannan su ne mutanen yankin da suka dawo daga zaman bautar da Nebukadnezzar sarkin Babilon ya kame (sun dawo Urushalima da Yahuda, kowanne zuwa garinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Waɗannan su ne mutanen lardin Yahuza, waɗanda suka komo daga zaman talala da Nebukadnezzar Sarkin Babila ya kai mutane. Sun komo Urushalima da Yahuza. Kowa ya tafi garinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |