Nehemiya 7:46 - Sabon Rai Don Kowa 202046 Ma’aikatan haikali. Zuriyar Ziha, Hasufa, Tabbawot, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki46-56 Ma'aikatan Haikali da suka komo daga zaman talala, su ne Zuriyar Ziha, da Hasufa, da Tabbawot, Keros, da Siyaha, da Fadon, Lebana, da Hagaba, da Shamlai, Hanan, da Giddel, da Gahar, Rewaiya, da Rezin, da Nekoda, Gazam, da Uzza, da Faseya, Besai, da Me'uniyawa, da Nefushiyawa, Bakbuk, da Hakufa, da Harkur, Bazlut, da Mehida, da Harsha, Barkos, da Sisera, da Tema, Neziya, da Hatifa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |