Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Nehemiya 7:39 - Sabon Rai Don Kowa 2020

39 Ga zuriyar Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

39-42 Ga lissafin iyalin firistoci da suka komo daga zaman talala. Yedaiya, na zuriyar Yeshuwa, ɗari tara da saba'in da uku Immer, dubu ɗaya da hamsin da biyu (1,052) Fashur, dubu da ɗari biyu da arba'in da bakwai (1,247) Harim, dubu ɗaya da goma sha bakwai (1,017).

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Nehemiya 7:39
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973


Waɗannan su ne shugabannin yankuna waɗanda suka zauna a Urushalima (ko da yake waɗansu Isra’ilawa, da firistoci, da Lawiyawa, da ma’aikatan haikali, da zuriyar bayin Solomon, suka yi zama a cikin garuruwan Yahuda, kowanne a mallakarsa cikin garuruwa dabam-dabam,


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ