Nehemiya 6:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Ya Allahna, ka tuna da Tobiya da Sanballat, saboda abin da suka yi; ka kuma tuna da annabiya Nowadiya da sauran annabawa waɗanda suke ƙoƙari su tsorata ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 “Ya Allahna, ka tuna da Tobiya da Sanballat bisa ga abubuwan nan da suka yi, da annabiya Nowadiya, da sauran annabawa waɗanda suka so su tsoratar da ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |