Nehemiya 4:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Sai na ce wa manyan gari, da shugabanni, da sauran jama’a, “Aikin nan babba ne kuma mai yawa, ga shi muna a rarrabe nesa da juna a katangar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Sai na ce wa manya da shugabanni, da sauran jama'a, “Aikin nan babba ne, mai yawa kuma, ga shikuwa, muna rarrabe a kan garun nesa da juna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |