Nehemiya 4:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 kuma kowane mai gini ya ɗaura takobinsa a gefe yayinda yake aiki. Amma mutum mai busa ƙaho ya kasance tare da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Kowane magini yana rataye da takobinsa sa'ad da yake gini. Mai busa ƙaho yana kusa da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |