Nehemiya 4:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Da abokan gābanmu suka ji muna sane da shirinsu, Allah kuma ya wargaje shirin nan, sai duk muka dawo ga katangar, kowa ya kama aikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Da abokan gābanmu suka ji mun san shirinsu, Ubangiji kuwa ya wargaje shirinsu, sai dukanmu muka koma wurin garun, kowa ya kama aikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |