Nehemiya 4:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Abokan gābanmu sun ce, “Ba za su sani ba, ba kuwa za su gan mu ba, sai dai kawai su gan mu a cikinsu, za mu karkashe su, mu tsai da aikin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Abokan gābanmu kuma suka ce, “Ba za su sani ba, ba kuwa za su gan mu ba, sai dai kawai su gan mu a cikinsu, za mu karkashe su, mu tsai da aikin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |